Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publicans: Attended the preaching of Christ

2 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da Attended the preaching of Christ

  1. Yayinda Yesu yake cin abinci a gidan Lawi, sai masu karɓar haraji da “masu zunubi” da yawa, suka zo suka ci tare da shi da almajiransa, gama akwai mutane da yawa da suka bi shi.

  2. Yanzu fa, masu karɓar haraji da “masu zunubi” duka suna taruwa don jin koyarwar Yesu.