Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publicans: Embraced the gospel
Ayoyi game da Embraced the gospel
“Wanne cikin yaran nan biyu ya yi abin da mahaifinsa yake so?” Suka amsa, “Na farin.” Yesu ya ce musu, “Gaskiya nake gaya muku, masu karɓar haraji da karuwai suna riga ku shiga mulkin Allah.