Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publicans: Received John's baptism

2 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da Received John's baptism

  1. Masu karɓar haraji ma suka zo, domin a yi musu baftisma. Suka yi tambaya, suka ce “Malam, me ya kamata mu yi?”

  2. (Dukan mutane, har da masu karɓar haraji, da suka ji kalmomin Yesu, sai suka yarda cewa hanyar Allah gaskiya ce, domin Yohanna ne ya yi musu baftisma.