Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publicans: Despised

1 aya · 19 fannoni

Nemi "Publicans"

Ayoyi game da Despised

  1. Sai Bafarisiyen ya tashi tsaye, ya yi addu’a game da kansa yana cewa, ‘Allah, na gode maka, saboda ni ba kamar sauran mutane ba ne, wato, mafasa, masu aikata mugunta, masu zina, ko kuma kamar mai karɓar harajin nan.