Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Publicans: Believed the preaching of John
Ayoyi game da Believed the preaching of John
Gama Yohanna Mai Baftisma ya zo wurinku don yă nuna muku hanyar adalci, ba ku gaskata shi ba, amma masu karɓar haraji da karuwai sun gaskata. Har ma bayan kun ga wannan, ba ku tuba kun gaskata shi ba.”