Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pharaoh: 6. Father-in-law of Solomon

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da 6. Father-in-law of Solomon

  1. Solomon ya haɗa kai da Fir’auna sarkin Masar, ya kuwa auri ’yarsa. Ya kawo ta cikin Birnin Dawuda kafin yă gama ginin fadarsa, da haikalin Ubangiji, da kuma katanga kewaye da Urushalima.

  2. (Fir’auna sarkin Masar ya kai wa Gezer hari, ya kuma ci ta da yaƙi. Ya sa mata wuta, ya kashe Kan’aniyawanta mazaunan wurin, ya kuma ba da ita a matsayin kyautar aure ga ’yarsa, matar Solomon.