Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pharaoh: 4. Father-in-law of Mered
Ayoyi game da 4. Father-in-law of Mered
(Matarsa mutuniyar Yahuda kuwa ta haifi Yared mahaifin Gedor, Heber mahaifin Soko, da kuma Yekutiyel mahaifin Zanowa.) Waɗannan su ne ’ya’yan Bitiya ’yar Fir’auna, wadda Mered ya aura.