Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pharaoh: 7. At the time of Hezekiah
Ayoyi game da 7. At the time of Hezekiah
Na sani kana dogara da Masar, wadda take kamar karar masara, wadda in ka jingina a kai, za tă karye tă soki hannunka. Haka Fir’auna sarkin Masar yake ga dukan wanda ya dogara da shi.