Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patriarchal Government: Vindicating their wrongs

3 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Vindicating their wrongs

  1. Suka kuma kama Lot ɗan ɗan’uwan Abram, wanda yake zaune a Sodom, da kayayyakinsa, suka yi tafiyarsu.

  2. Da dad dare, Abram ya rarraba mutanensa don su fāɗa wa sarakunan nan, ya ɗibge su, ya kore su har zuwa Hoba, arewa da Damaskus.

  3. Ya washe su da kuma dukan kayayyakinsu, ya kuma dawo da Lot danginsa da mallakarsa, tare da mata da sauran mutane.