Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patriarchal Government: Acting as judges
Ayoyi game da Acting as judges
Bayan misalin wata uku sai aka faɗa wa Yahuda cewa, “Tamar, surukarka ta yi laifin karuwanci, a sakamakon haka yanzu ta yi ciki.” Yahuda ya ce, “A fid da ita, a ƙone!”