Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patriarchal Government: Vested in the heads of families
Ayoyi game da Vested in the heads of families
Saboda na zaɓe shi don yă umarci ’ya’yansa da iyalinsa a bayansa su kiyaye hanyoyin Ubangiji, ta wurin yin abin da yake daidai da kuma yin adalci, domin Ubangiji ya aikata abin da ya yi wa Ibrahim alkawari.”