Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patience: They who are in authority, should exercise
Ayoyi game da They who are in authority, should exercise
“Bawan ya durƙusa a gabansa. Ya yi roƙo ya ce, ‘Ka yi mini haƙuri, zan biya ka ƙaf.’
musamman ma domin ka saba sosai da dukan al’adun Yahudawa da kuma maganganunsu. Saboda haka ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri.