Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patience: Running the race set before us
Ayoyi game da Running the race set before us
Saboda haka, da yake muna kewaye da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake saurin daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.