Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patience: Exercise, towards all
Ayoyi game da Exercise, towards all
Muna kuma gargaɗe ku, ’yan’uwa, ku gargaɗe waɗanda suke zaman banza, ku ƙarfafa masu raunanar zuciya, ku taimaki marasa ƙarfi, ku yi haƙuri da kowa.