Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patience: Necessary to the inheritance of the promises
Ayoyi game da Necessary to the inheritance of the promises
Ba ma so ku zama masu ƙyuya, sai dai ku yi koyi da waɗanda ta wurin bangaskiya da haƙuri suka gāji abin da aka yi alkawari.
Kuna bukata ku jimre don sa’ad da kuka aikata nufin Allah, za ku karɓi abin da ya yi alkawari.