Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paran: Mountains of

2 ayoyi · 5 fannoni

Nemi "Paran"

Ayoyi game da Mountains of

  1. Ya ce, “Ubangiji ya zo daga Sinai ya haskaka a bisansu daga Seyir; ya haskaka daga Dutsen Faran. Ya zo tare da dubban tsarkakansa daga kudu, daga gangara dutsensa.

  2. Allah ya zo daga Teman, Mai Tsarkin nan daga Dutsen Faran. Sela Ɗaukakarsa ta rufe sammai yabonsa kuma ya cika duniya.