Hazeroth
28.9100, 34.5000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Hazeroth
Daga Kibrot Hatta’awa, mutane suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.
Bayan haka sai mutane suka bar Hazerot suka sauka a Hamadan Faran.
Suka tashi daga Kibrot Hatta’awa, suka yi sansani a Hazerot.
Suka tashi daga Hazerot, suka yi sansani a Ritma.
Waɗannan su ne kalmomin da Musa ya yi wa dukan Isra’ila, a hamada gabas da Urdun, wato, Araba, ɗaura da Suf, tsakanin Faran da Tofel, Laban, Hazerot da Dizahab.