Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paran: David takes refuge in
Ayoyi game da David takes refuge in
Sama’ila ya rasu, sai dukan Isra’ila suka taru suka yi makoki saboda shi. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya gangara zuwa cikin Jejin Faran.