Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Panic: In armies

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da In armies

  1. Zan yi gāba da ku har abokan gābanku su ci ku a yaƙi, su waɗanda suke ƙinku za su yi mulki a kanku, za ku gudu ba tare da wani yana korinku ba.

  2. Yaya mutum guda zai kore dubu, mutum biyu su sa dubu goma su gudu, sai ko Dutsensu ya sayar da su, sai ko Ubangiji ya bashe su.

  3. Mutum ɗaya a cikinku ya isa yă sa mutane dubu nasu su gudu, domin Ubangiji Allahnku yana yaƙi dominku, kamar yadda ya yi alkawari.

  4. Bari su zama kamar yayi a gaban iska, mala’ikan Ubangiji kuma yana korarsu;