Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Martyrdom: Ahimelech and his fellow priests

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da Ahimelech and his fellow priests

  1. Sai sarki ya umarce Doyeg ya ce, “Ka juya ka kakkashe firistocin.” Doyeg mutumin Edom ya juya ya kakkashe firistocin. A ranar kuwa ya kashe mutum tamanin da biyar waɗanda suke sanye da efod na lilin.

  2. Ya kuma hallaka Nob birnin firistoci, ya kashe dukan mata, da maza, da yara, da jarirai, da shanu, da jakuna, da kuma tumaki.