Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Martyrdom: Stephen
Ayoyi game da Stephen
Suka ja shi zuwa bayan birnin suka kuma yi ta jifansa da duwatsu. Ana cikin haka, shaidun suka ajiye tufafinsu a wurin wani saurayi mai suna Shawulu.