Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Marriage: Nuptial feasts
Ayoyi game da Nuptial feasts
“Amma da sarkin ya shigo don yă ga baƙin, sai ya ga wani can da ba ya sanye da kayan auren.
Ya yi tambaya ya ce, ‘Aboki, yaya ka shigo nan ba tare da rigar aure ba?’ Mutumin ya rasa ta cewa.