Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Man: Made by God in his successive generations

4 ayoyi · 114 fannoni

Ayoyi game da Made by God in his successive generations

  1. “Da hannuwanka ka ƙera ni, kai ka halicce ni. Yanzu kuma kai za ka juya ka hallaka ni?

  2. Ka tuna cewa ka mulmula ni kamar yumɓu. Yanzu za ka mai da ni in zama ƙura kuma?

  3. Ba kai ka zuba ni kamar madara ba, na daskare kamar cuku.

  4. Ka rufe ni da tsoka da fata, ka harhaɗa ni da ƙasusuwa da jijiyoyi?