Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Man: Received dominion over other creatures
Ayoyi game da Received dominion over other creatures
Ka mai da shi mai mulki bisa ayyukan hannuwanka; ka sa kome a ƙarƙashin ƙafafunsa,
dukan shanu da tumaki, da kuma namun jeji,
tsuntsayen sararin sama da kifin teku, da dukan abin da yake yawo a ƙarƙashin ruwan teku.