Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Man: Little lower than the angels

6 ayoyi · 114 fannoni

Ayoyi game da Little lower than the angels

  1. In Allah bai yarda da bayinsa ba, in ya sami mala’ikunsa da laifi,

  2. to, su wane ne mutane masu zama a gidan da aka yi da laka, waɗanda da ƙura aka yi harsashensu, waɗanda za a iya murƙushe su kamar asu!

  3. Tsakanin safe da yamma mai yiwuwa ne ragargaza su; farat ɗaya, su mutu har abada.

  4. Ba a tuge igiyar tentinsu, don su mutu ba tare da hikima ba?’

  5. Ka sa shi ƙasa kaɗan da darajar mala’iku; ka naɗa shi da ɗaukaka da girma,

  6. ka kuma sa kome a ƙarƙashin ƙafafunsa.” Ta wurin sa kome a ƙarƙashinsa, Allah bai bar wani abu da bai sa a ƙarƙashinsa ba. Duk da haka a yanzu ba mu ga kowane abu a ƙarƙashinsa ba.