Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Man: Design of the creation of
Ayoyi game da Design of the creation of
Ka mai da shi mai mulki bisa ayyukan hannuwanka; ka sa kome a ƙarƙashin ƙafafunsa,
dukan shanu da tumaki, da kuma namun jeji,
tsuntsayen sararin sama da kifin teku, da dukan abin da yake yawo a ƙarƙashin ruwan teku.