Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Maachah: 10. Called Maacah and Maachathi, a small kingdom east of Bashan

2 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da 10. Called Maacah and Maachathi, a small kingdom east of Bashan

  1. Sa’ad da Ammonawa suka gane cewa sun zama abin wurin a kafan hancin Dawuda, Hanun da Ammonawa suka aika da talenti dubu na azurfa don su yi haya da kekunan yaƙi da mahayan kekunan yaƙi daga Aram-Naharayim, Aram Ma’aka da Zoba.

  2. Suka yi hayar kekunan yaƙi da mahayan kekunan yaƙi dubu talatin da biyu, da kuma sarkin Ma’aka tare da mayaƙansa, waɗanda suka zo suka kafa sansani kusa da Medeba, yayinda Ammonawa suka tattaru daga garuruwansu suka fita yaƙi.