Aram-maacah
An kuma san shi da: Syria-maachah
33.2000, 36.5000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Aram-maacah
Sa’ad da Ammonawa suka gane cewa sun zama abin wurin a kafan hancin Dawuda, Hanun da Ammonawa suka aika da talenti dubu na azurfa don su yi haya da kekunan yaƙi da mahayan kekunan yaƙi daga Aram-Naharayim, Aram Ma’aka da Zoba.