Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love of Country

55 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. A can a kan rassan itatuwa muka rataye garayunmu,

  2. gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi, masu ba mu azaba suka nema waƙoƙin farin ciki; suka ce, “Ku rera mana ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona!”

  3. Yaya za mu rera waƙoƙin Ubangiji a baƙuwar ƙasa?

  4. In na manta da ke, ya Urushalima, bari hannuna na dama manta da iyawarsa.

  5. Bari harshena yă manne wa rufin bakina in ban tuna da ke ba, in ban so Urushalima farin cikin mafi girma ba.