Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Covenants: Names given to places where made

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Names given to places where made

  1. Laban ya sa masa suna Yegar Sahaduta, Yaƙub kuwa ya kira shi Galeyed.

  2. Laban ya ce, “Wannan tsibi, shi ne shaida tsakaninka da ni a yau.” Shi ya sa aka kira shi Galeyed.

  3. Aka kuma kira shi Mizfa, domin ya ce, “Ubangiji yă sa ido tsakanin ni da kai sa’ad da muka rabu da juna.