Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Covenants: Of God's promises to man

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Of God's promises to man

  1. “Yanzu na kafa alkawarina da ku da zuriyarku a bayanku,

  2. da kowace halitta mai rai wadda ta kasance tare da kai; wato, tsuntsaye da dabbobin gida da kuma dukan namun jeji, duk dai iyakar abin da ya fita daga jirgin; wato, kowane mai rai na duniya.

  3. Na kafa alkawarina da ku, ba za a ƙara hallaka dukan rayuka da ambaliyar ruwa ba; ba za a ƙara yin ambaliya don a hallaka duniya ba.”