Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Covenants: Condemned for making, with idolatrous nations

4 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Condemned for making, with idolatrous nations

  1. waɗanda suka gangara zuwa Masar ba tare da sun nemi shawarata; waɗanda suke neman taimakon kāriyar Fir’auna, don neman inuwar mafakar Masar.

  2. Amma kāriyar Fir’auna za tă zama muku abin kunya, inuwar Masar za tă jawo muku kunya.

  3. Ko da yake suna da shugabanni a Zowan kuma jakadunsu sun iso Hanes,

  4. kowa zai sha kunya saboda mutanen da ba su da amfani gare su, waɗanda ba sa taimako ko amfani, sai dai jawo kunya da da-na-sani.”