Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Church (2): Design of

3 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Design of

  1. Ku gini ne wanda manzanni da annabawa suke tushensa, Kiristi kuma shi ne dutse mafi muhimmanci na ginin.

  2. Ta wurinsa ne dukan ginin yake a haɗe, shi ne kuma yake sa ginin yă yi girma, yă zama haikali mai tsarki domin Ubangiji.

  3. Ku ma sashe ne na wannan ginin da Kiristi ya yi inda Allah yake zaune ta wurin Ruhunsa.