Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ark of the Covenant: Furnished with rings and staves

7 ayoyi · 37 fannoni

Nemi "Ark of the Covenant"

Ayoyi game da Furnished with rings and staves

  1. Ka kewaye akwatin da zoban zinariya huɗu ka kuma haɗa su da ƙafafunsa huɗu, zobai biyu a kowane gefe.

  2. Sa’an nan ka yi sanduna da itacen ƙirya, ka dalaye su da zinariya.

  3. Ka sa sandunan a cikin zoban, a gefen akwatin domin ɗaukansa.

  4. Sanduna za su kasance a cikin waɗannan zoban akwatin alkawarin; ba za a cire su ba.

  5. Ya yi masa zubi huɗu na zoban zinariya, ya kuma ɗaura su a ƙafafunsa huɗu, zobai biyu a wannan gefe da kuma biyu a wancan.

  6. Sa’an nan ya yi sanduna na itacen ƙirya, ya dalaye shi da zinariya.

  7. Sai ya sa sandunan a cikin rammukan da suke gefen Akwatin don ɗaukarsa.