Baale-judah
An kuma san shi da: Baale
31.7700, 34.9900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Baale-judah
Shi, da dukan mutanensa suka tashi daga Ba’ala-Yahuda don su hauro da akwatin alkawarin Allah, wanda ake kira da Sunan Ubangiji Maɗaukaki, wanda yake zama a tsakanin kerubobin da suke a kan akwatin alkawarin.