Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions and Adversities: Mocking at
Ayoyi game da Mocking at
Mutanen da ba su da damuwa suna jin daɗin ganin waɗanda suke dab da fāɗuwa.
Duk wanda yake wa matalauta ba’a yana zagin Mahaliccinsu ne; duk wanda ya yi murna akan masifar da ta sami wani za a hukunta shi.