Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Access to God: The wicked commanded to seek
Ayoyi game da The wicked commanded to seek
Ku nemi Ubangiji tun yana samuwa; ku yi kira gare shi tun yana kusa.
Ku matso kusa da Allah shi kuwa zai matso kusa da ku. Ku wanke hannuwanku, ku masu zunubi, ku kuma tsarkake zukatanku, ku masu zuciya biyu.