Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Access to God: To obtain mercy and grace
Ayoyi game da To obtain mercy and grace
Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ƙarfi zuciya, don mu sami jinƙai mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata.