Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wisdom: Of Ethan, Heman, Chalcol, and Darda
Ayoyi game da Of Ethan, Heman, Chalcol, and Darda
Ya fi kowane mutum hikima, har da Etan dangin Ezra ma. Yana da hikima fiye da Heman, Kalkol da Darda, ’ya’yan Mahol maza. Sunansa ya bazu ko’ina a ƙasashen da suke kewaye.