Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Whirlwind: Generally came from the south

3 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Generally came from the south

  1. Guguwa tana fitowa daga inda take, sanyi kuma daga iska mai sanyi.

  2. Abin da Allah ya faɗa game da Hamada da take kusa da Teku. Kamar guguwa mai share cikin ƙasar kudu, mai hari ya zo daga hamada, daga ƙasar mai banrazana.

  3. Sa’an nan Ubangiji zai bayyana a bisansu; kibiyarsa za tă wulga kamar walƙiya. Ubangiji Mai Iko Duka zai busa ƙaho; zai taho ta cikin guguwa daga kudu,