Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Whirlwind: Elijah taken to heaven in

2 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Elijah taken to heaven in

  1. Da lokaci ya yi da Ubangiji zai ɗauki Iliya zuwa sama cikin guguwa, Iliya da Elisha kuwa suna kan hanyarsu daga Gilgal.

  2. Yayinda suke tafiya suna magana, sai kwatsam, keken yaƙin wuta da dawakan wuta suka ratse tsakaninsu, sai Iliya ya tafi sama a cikin guguwa.