Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Whirlwind: Velocity of the chariots in hostile armies

2 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Velocity of the chariots in hostile armies

  1. Kibiyoyinsu masu tsini ne, an ɗaura dukan bakkunansu; kofatan dawakansu sun yi kamar dutsen ƙanƙara, ƙafafun keken yaƙinsu kamar guguwa ne.

  2. Duba! Yana zuwa kamar gizagizai, kekunan yaƙinsa suna zuwa kamar guguwa, dawakansa sun fi gaggafa sauri. Kaiton mu! Mun shiga uku!