Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Whirlwind: From the north
Ayoyi game da From the north
Na duba, sai na ga guguwa ta taso daga arewa babban hadari cike da walƙiya kewaye da haske mai haske sosai. Tsakiyar wutar ta yi kamar ƙarfe mai cin wuta balbal,