Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls of the Cities: Of Bashan, destroyed by the Israelites
Ayoyi game da Of Bashan, destroyed by the Israelites
Dukan biranen nan masu katanga da suke da tsayi masu ƙofofi da ƙyamare, akwai kuma manya ƙauyukan da ba su da katanga.
Muka hallaka su ƙaƙaf, kamar yadda muka yi wa Sihon sarkin Heshbon, muka hallaka kowace birni, maza, mata da yara.