Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walking with God: In newness of life
Ayoyi game da In newness of life
Saboda haka, an binne mu da shi ke nan, ta wurin baftisma cikin mutuwarsa, domin kamar yadda aka tā da Kiristi daga matattu ta wurin ɗaukakar Uba, haka mu ma mu yi zaman sabuwar rayuwa.