Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walking with God: Honestly, as in the day
Ayoyi game da Honestly, as in the day
Bari mu tafiyar da al’amuranmu yadda ya dace a yi da rana, ba a cikin shashanci da buguwa ba, ba cikin fasikanci da rashin kunya ba, ba kuma cikin faɗa da kishi ba.