Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walking with God: In love, following Christ
Ayoyi game da In love, following Christ
ku kuma yi rayuwar ƙauna, kamar yadda Kiristi ya ƙaunace mu, har ya ba da kansa dominmu a matsayin sadaka mai ƙanshi da kuma hadaya ga Allah.