Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Token: Sun and moon for time and seasons
Ayoyi game da Sun and moon for time and seasons
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,