Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Token: Blood of the paschal lamb
Ayoyi game da Blood of the paschal lamb
Jinin zai zama alama a gare ku, a gidajen da kuke; sa’ad da kuwa na ga jinin, zan ƙetare ku. Ba wata annoba mai hallakarwa da za tă taɓa ku yayinda na bugi Masar.