Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Token: Aaron's rod
Ayoyi game da Aaron's rod
Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka mayar da sandan Haruna a akwatin Alkawari, don a ajiye shi alama ga masu tawaye. Wannan zai kawo ƙarshen gunaguninsu a kaina, domin kada su mutu.”